Musulunci
baya

99. Az-Zalzala

1Idan aka girgiza ƙasa, girgizawarta

2Kuma ƙasa ta fitar da kayanta, masu nauyi

3Kuma mutum ya ce "Mẽ neya same ta

4A rãnar nan, zã ta faɗi lãbãrinta

5cewa Ubangijinka Ya yi umurni zuwa gare ta

6A rãnar nan mutane za su fito dabam-dabam domin a nuna musu ayyukansu

7To, wanda ya aikata (wani aiki) gwargwadon nauyin zarra, na alheri, zai gan shi

8Kuma wanda ya aikata gwargwadon nauyin zarra na sharri, zai gan shi

tushe: Abubakar Mahmood Jummi

WEBREATH · 11:11

«If you are thankful, I will give you more» — Quran 14:7

Breath is one for all: everyone lives by it, whoever they are and whatever they believe. Every day at 11:11 local time people stop for sixty seconds, breathe, and thank GOD for the breath — each in their own words, each within themselves. In that minute we are One Breath.

WEBREATH — the Minute at 11:11, your own local time — we are One Breath