Musulunci
baya

102. At-Takathur

1Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (daga ibada mai amfaninku)

2Har kuka ziyarci kaburbura

3A'aha! (Nan gaba) zã ku sani

4Sa'an nan, tabbas, zã ku sani

5Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni

6Lalle ne da kuna ganin Jahĩm

7Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane

8Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku)

tushe: Abubakar Mahmood Jummi

WEBREATH · 11:11

«If you are thankful, I will give you more» — Quran 14:7

Breath is one for all: everyone lives by it, whoever they are and whatever they believe. Every day at 11:11 local time people stop for sixty seconds, breathe, and thank GOD for the breath — each in their own words, each within themselves. In that minute we are One Breath.

WEBREATH — the Minute at 11:11, your own local time — we are One Breath